ha_tn/1ch/21/23.md

276 B

Ka ɗauke shi kamar naka ne

AT: "Ka ɗauke shi kamar kyauta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

abinda ke daidai a idanunka

Fahimtan Dauda na bayyana yadda yake gani. AT: "abin da ka ga yayi kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)