da fuskarsa a ƙasa
Waɗannan jumlolin ya bayyana cewa Ornan ya durkusa a ƙasa. Durkusawa a gaban wani alama ne na nuna bangirma da ƙasƙanci. Durkusawa sossai alama ne na kaskanci da nuna bangirma sossa.
cikakken farashi
AT: "Zan biya gaba ɗaya darajar masussuƙar ƙasar"