ha_tn/1ch/21/13.md

485 B

Gara in faɗa cikin hannun Yahweh da in faɗa cikin hannun mutum, gama jinƙansa yana da yawa ƙwarai

AT: "Gara in zo cikin sarrafawar Yahweh, da in faɗa cikin sarrafawar mutane, gama ayyukan jinƙansa na da yawa ƙwarai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mutum dubu saba'in suka mutu

"mutum 70,000 suka mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ya canza zuciyarsa

Ya canza shawararsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)