405 B
405 B
maida kansu abin ƙyama ga Dauda
Kalmar nan abin "kyama" na nufin abu mai wari, wannan ya kwatanta Amoniyawa kamar wani abu da ake kyamarsa ko ba a buƙata. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
talenti
(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney)
Nahariyam ... Ma'aka ... Zoba ... Medeba
Waɗannan sunayen birane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)