364 B
364 B
Zeruyiya ... Ahitub ... Abiyata ... Shabsha ... Benaiya ...Yehoiada
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Zadok ɗan Ahitub da Ahimelek ɗan Abiyata su ne firistoci
Wasu juyi sun daidata wannan da cewa Ahitub da Ahimelek manyan firistoci ne.
Keretawa ... Feletiyawa
Waɗannan sunayen mutane da ƙungiyoyi ne.