361 B
361 B
za ka gina gida dominsa
Kasancewa da yara da gina iyali na nufin gina gida. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
na sami ƙarfin hali
AT: "kasancewa da isasshen ƙarfin hali"
albarkace shi, kuma zai kasance albarkatacce har abada
Na nufin abu ɗaya, an maimaita shi a nan don nanatawa (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)