ha_tn/1ch/17/19.md

345 B

saboda bawanka

AT: "riba ta"

ka kuɓutar daga Masar

AT: "ka kuɓutar daga bauta a Masar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

aiyukanka masu girma da ban razana

Kalman nan "girma" da "razana" na nufin abu daya yana nanata muhinmancin girma. AT: ayyuka masu ban razana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)