ha_tn/1ch/17/16.md

511 B

ya ce

"Dauda ya ce"

Wanene ni, Ubangiji Yahweh, menene kuma iyalina, da ka kawo ni a wannan matsayi?

Dauda yayi waɗannan tambayoyi domin ya nuna godiya ga Allah domin ya zaɓi ya albarkace shi duk da bai dace ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ni Dauda, me kuma zan ce da kai?

"Dauda yayi waɗannan tambayoyi domin ya nuna godiya ga Allah. AT: "Idan zan fadi wani abu domin nuna godiya, duk da ban san abin da zan faɗa ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)