411 B
411 B
Za ya zama idan kwankinka suka cika
Rayuwa na nufin yan kwanaki. AT: "lokancin da ka mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zan tada zuriyarka
A sa wani ya zama shu ana nufin tada su su je gaba (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
zan kafa sarautarsa
Ikon mulki kamar sarki an bayyana shi ta wurin da sarki ya ke zama. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)