ha_tn/1ch/17/09.md

450 B

Muhimmin Bayani:

Allah ya ci gaba da bada saƙon da Natan zai faɗa wa Dauda.

daga kwanaki da na umurci su

A lokacin kwanaki na tsararaki na nufin ranaku da suka wuce. AT: "da na umurce ku" ko "daga tsara da na umurce ku" (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

zan gina maka gida

Yahweh na nufin zai bawa Dauda jikoki su yi mulki a Isra'ila, kwatanci da zai gina mashi gida. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)