ha_tn/1ch/17/03.md

374 B

kalmar Yahweh ta zo

"Allah yayi ƒaɗi kalmarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

da na kawo Isra'ila

AT: "na kawo Isra'ila zuwa ƙasar alƙawari daga Masar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Me yasa ba ka gina mani gida na sida ba?

AT: "Da ka gina mani gida na itace mai tsada (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)