357 B
357 B
zaunawa
zama da farin ciki da wadata, ba tare da marmarin son a yi gaba ba ko a canza.
gidan sida
An ɗauki katako daga sida ya zama katakon gini mafi kyau.
Ka yi abin da ya ke a zuciyarka
An bayyana Dauda da wannan gaɓan jiki da ke da alaka da emoshen. AT: "ka yi abin da ya ke a zuciyarka" (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)