419 B
419 B
akwatin alƙawarin Yahweh ya shigo birnin Dauda
AT: "kamar yadda mutanen suka kawo akwatin alƙawarin na Yahweh zuwa ɓirnin Dauda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Mikal
Wannan sunnan matar Dauda ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Sai ta rena shi a cikin zuciyarta
AT: "ta rena shi sosai a cikin tunanin ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)