ha_tn/1ch/15/01.md

330 B

Dauda ya gina wa kansa gidaje

AT: "Mutane sun gina wa Dauda gidaje" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shirya wuri

AT: "bada doka a shirya wuri mai daraja" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

tattara dukkan Isra'ila

AT: " Dauda ya bada doka ga dukkan mutanen Isra'ila su taru wuri ɗaya.