ha_tn/1ch/12/21.md

310 B

taron mahara

AT: "Kungiyar Jama'a da fashi a ko ina a cikin kasar"

kwana bayan kwana

AT: "Kowanne rana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kamar rundunar sojojin Allah.

Kwatanta yawan sojojin Dauda da rundunar sojojin Allah na mala'iku. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)