353 B
353 B
Muhimmin Bayani:
Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names
Ruhu ya sauko a kan
AT: "Ruhun ya bashi iko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Mu na ka ne, ya Dauda. Gafen ka mu ke, ya ɗan Yesse.
Jumlolin biyu na nufin abu ɗaya wanda ya nuna miƙa kai su bi Dauda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)