ha_tn/1ch/12/14.md

277 B

ƙaraminsu ne ya jagoranci ɗari

Wannan na nufin cewa ƙaraminsu shi ne ya jagorancin sojoji 100. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

babbansu shi ne ya jagorancin dubu

Wannan na nufin cewa mafi girman ƙungiyar da shugaban ya jagoranta shi ne 1,000.