ha_tn/1ch/12/01.md

309 B

Muhimmin Bayani:

Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names

a lokacin da aka kore shi daga gaban

AT: "A lokacin da bai iya tsayawa ba a gaban"

Suna tare da kwari kuma sunmiya amfani hannun dama da na hagu

AT: "Kayan yaƙinsu sun ƙunshi baka, kuma sun iya harbi da hannun dama da na hagu"