472 B
472 B
jarumawan nan uku
"jarumawan nan 3" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
rijiyar Betlehem, rijiyar da ke bakin ƙofa
Wannan jumlolin na magane ne akan rijiya daya. Ɗayan ya bayyana inda rijiyar yake a Baitalami. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
Ya zama a nesa nesa da ni, Yahweh, cewa in sah wannan.
AT: "Allah, kada ka bar ni in sha wannan irin hadaya saboda sojoji na!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)