389 B
389 B
Muhimmin Bayani:
Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names
Amma Dauda ɗauki
AT: " Amma sojojin Dauda sun ci yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
shi ne, birnin Dauda
AT: "kuma sun kira shi birnin Dauda"
sai aka maida shi shugaban yaƙi.''
AT: "sai Dauda ya maida Yowab shugaban yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)