ha_tn/1ch/09/33.md

395 B

lokacin da ba su da wani aiki

"ba sai sun yi wani aiki ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

domin dole su aiwatar da nasu ayyukan

AT: "dole su aiwatar da nasu ayyukan"

Waɗannan shugabannin gidajen ubannin cikin Lebiyawa ne, kamar yadda ya ke a jere cikin rubutaccen tarihin asalinsu

AT: "Lissafin tarihin iyali ya shafi sunayen waɗannan shugabannin gidajen Lebiyawa"