ha_tn/1ch/09/28.md

324 B

Waɗansun su

"Wasu masu tsaro"

sun ƙirga rubuce rubucen yayin da aka kawo su ko aka fitar da su

AT: "sun ƙirga rubuce rubucen da muta suka fitar, kuma suka ƙirga rubuce rubucen yayin da aka dawo da su"

an sanya su kula da

AT: "a kula da" ko "a lura da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)