ha_tn/1ch/09/22.md

532 B

Muhimmin Bayani:

Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers

An rubata sunayensu cikin lissafin mutanen ƙauyukansu

AT: "Lissafin mutanen ƙauyukansu ya ƙunshi sunayen mazaje" (duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

'ya'yansu

"zuriyarsu"

an sanya matsaran

AT: "an sanya matsaran a ƙofar shigar gari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a dukkan kusurwoyi huɗu, ta gabas, yamma, arewa, da kudu

AT: "zagaye duka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)