ha_tn/1ch/07/39.md

493 B

General Information:

Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names

fitattun mutane

"mutane masu martaba"

Sun kai su dubu ashirin da shida mazaje da suka cancanta domin yin hidimar aikin soja, bisa ga jerin lissafinsu.

mazaje dubu shida ne aka lissafa da suka cancanta su yi hidimar aikin soja, bisa ga jerin lissafinsu - AT: "Bisa ga lissafin zuriyar, sun kai mazaje 26,000 da suka cancanta domin yin hidima a aikin soja" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)