ha_tn/1ch/07/23.md

253 B

Sai ta yi ciki ta haifi ɗa.

"Sai ta yi ciki ta haifi ɗa. "

kira shi

"bashi suna"

Beriya ... Shirah

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Saman Bet Horon da Uzzen Shirah

Waɗannan sunayen wurare ne.