ha_tn/1ch/07/11.md

391 B

Yediyayel ... Ir ... Aher

Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Jerinsu cikin zuriyarsu sun kai 17,200

"Lissafin zuriyarsu sun kai dubu goma sha bakwai da ɗari biyu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Shuffim ... Huffim ... Hushim

Waɗannan sunayen zuriyar ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)