rachelua_ha_psa_tn_l3/75/09.txt

6 lines
368 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains invisible Unicode characters

This file contains invisible Unicode characters that are indistinguishable to humans but may be processed differently by a computer. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "zan datse dukkan ƙahonnin miyagu, amma ƙahonnin masu adalci zasu ɗaukaka",
"body": "Ƙahonin dabba kwatanci ne na ƙarfin mutum. Ana iya fassara wannan azaman sanarwa a\ncikin tsari mai aiki. AT: \"Zan ɗaga ƙahonin adalai\" ko \"Zan sa masu adalci su\nzama masu ƙarfi\" (Duba: figs_metaphor da figs_rquestion da figs_activepassive)"
}
]