[ { "title": "zan datse dukkan ƙahonnin miyagu, amma‌‌ ƙahonnin masu adalci zasu ɗaukaka", "body": "Ƙahonin dabba kwatanci ne na ƙarfin mutum. Ana iya fassara wannan azaman sanarwa a\ncikin tsari mai aiki. AT: \"Zan ɗaga ƙahonin adalai\" ko \"Zan sa masu adalci su\nzama masu ƙarfi\" (Duba: figs_metaphor da figs_rquestion da figs_activepassive)" } ]