rachelua_ha_psa_tn_l3/72/17.txt

10 lines
485 B
Plaintext

[
{
"title": "Dãma sunansa ya kasance har abada",
"body": "Ana amfani da wannan maganar don girmama Allah ta hanyar bayyana sha'awar mutane su\ntuna shi koyaushe. AT: \"Bari mutane koyaushe su san shi\" ko \"Kada mutane su\ntaɓa mantawa da wanene shi\" (Duba: fgs_idiom)"
},
{
"title": "dãma jama'a su sami albarka ta wurinsa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ya sa shi ya aikata abubuwa\nmasu kyau ga mutane\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]