[ { "title": "Dãma sunansa ya kasance har abada", "body": "Ana amfani da wannan maganar don girmama Allah ta hanyar bayyana sha'awar mutane su\ntuna shi koyaushe. AT: \"Bari mutane koyaushe su san shi\" ko \"Kada mutane su\ntaɓa mantawa da wanene shi\" (Duba: fgs_idiom)" }, { "title": "dãma jama'a su sami albarka ta wurinsa", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ya sa shi ya aikata abubuwa\nmasu kyau ga mutane\" (Duba: figs_activepassive)" } ]