rachelua_ha_psa_tn_l3/71/23.txt

14 lines
505 B
Plaintext

[
{
"title": "Leɓunana zasu yi sowa ta farinciki",
"body": "\"Lebe\" yana wakiltar mutum duka. AT: \"Zan yi ihu don murna\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Harshena kuma zai yi maganar adalcinka",
"body": "A nan \"harshe\" yana nufin mutum dukka. AT: \"Zan kuma yi magana\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "gama sun ji kunya sun rikice",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Gama Allah ya kunyata su kuma ya\nrikitar da su\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]