[ { "title": "Leɓunana zasu yi sowa ta farinciki", "body": "\"Lebe\" yana wakiltar mutum duka. AT: \"Zan yi ihu don murna\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Harshena kuma zai yi maganar adalcinka", "body": "A nan \"harshe\" yana nufin mutum dukka. AT: \"Zan kuma yi magana\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "gama sun ji kunya sun rikice", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Gama Allah ya kunyata su kuma ya\nrikitar da su\" (Duba: figs_activepassive)" } ]