rachelua_ha_psa_tn_l3/71/12.txt

10 lines
386 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah, kada ka yi nisa dani",
"body": "Tunda har yanzu Yahweh bai amsa roƙon marubucin ba, ya yi magana game da Yahweh kamar Yahweh yana tsaye nesa da marubucin. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bari su sha kunya su hallaka su ",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ka basu kunya ka kuma hallakar\ndasu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]