[ { "title": "Allah, kada ka yi nisa dani", "body": "Tunda har yanzu Yahweh bai amsa roƙon marubucin ba, ya yi magana game da Yahweh kamar Yahweh yana tsaye nesa da marubucin. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Bari su sha kunya su hallaka su ", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ka basu kunya ka kuma hallakar\ndasu\" (Duba: figs_activepassive)" } ]