rachelua_ha_psa_tn_l3/71/10.txt

6 lines
244 B
Plaintext

[
{
"title": "ke neman raina",
"body": "Ana nuna cewa suna kallon dama don ɗaukar ransa. Kalmomin \"ɗaukar rai\" na nufin kisa.\nAT: \"kula da wata dama don ɗaukar raina\" ko \"jira wata dama don kashe ni\" (Duba: figs_euphemism)"
}
]