[ { "title": "ke neman raina", "body": "Ana nuna cewa suna kallon dama don ɗaukar ransa. Kalmomin \"ɗaukar rai\" na nufin kisa.\nAT: \"kula da wata dama don ɗaukar raina\" ko \"jira wata dama don kashe ni\" (Duba: figs_euphemism)" } ]