rachelua_ha_psa_tn_l3/69/20.txt

10 lines
396 B
Plaintext

[
{
"title": "cike nake da nauyi",
"body": "Babban marubucin ana maganarsa kamar wanda yake cike da nauyi. AT: \"Na yi\nnauyi da baƙin ciki\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sun ba ni dafi shi ne abincina",
"body": "Abincin da mutane suka ba marubucin ya munana sosai har ya\nɗanɗana kamar dafi. AT: \"Sun ba ni abincin da ya ɗanɗana kamar guba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]