[ { "title": "cike nake da nauyi", "body": "Babban marubucin ana maganarsa kamar wanda yake cike da nauyi. AT: \"Na yi\nnauyi da baƙin ciki\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Sun ba ni dafi shi ne abincina", "body": "Abincin da mutane suka ba marubucin ya munana sosai har ya\nɗanɗana kamar dafi. AT: \"Sun ba ni abincin da ya ɗanɗana kamar guba\" (Duba: figs_metaphor)" } ]