rachelua_ha_psa_tn_l3/69/03.txt

6 lines
217 B
Plaintext

[
{
"title": "sun fi gashin kaina yawa",
"body": "Wannan karin gishiri ne don bayyana yawan makiyin da marubucin yake da su. AT: \"fiye da yadda zan iya kirgawa, kamar gashin kai na\" (Duba: figs_hyperbole)"
}
]