[ { "title": "sun fi gashin kaina yawa", "body": "Wannan karin gishiri ne don bayyana yawan makiyin da marubucin yake da su. AT: \"fiye da yadda zan iya kirgawa, kamar gashin kai na\" (Duba: figs_hyperbole)" } ]