rachelua_ha_psa_tn_l3/65/13.txt

10 lines
455 B
Plaintext

[
{
"title": "Wuraren kiwo sun cika da garkuna",
"body": "Marubucin yayi magana game da wuraren kiwo kamar an rufe su da garken tumaki har ta zama kamar makiyayan suna sanye da tufafi."
},
{
"title": "suna shewa ta farinciki, suna rairawa",
"body": "Makiyaya, tuddai da kwaruruka suna da yawan gaske, da alama suna ihu suna raira waƙa don\nfarin ciki. AT: \"sun kasance kamar mutane masu raha da farin ciki\" (Duba: figs_personification)"
}
]