[ { "title": "Wuraren kiwo sun cika da garkuna", "body": "Marubucin yayi magana game da wuraren kiwo kamar an rufe su da garken tumaki har ta zama kamar makiyayan suna sanye da tufafi." }, { "title": "suna shewa ta farinciki, suna rairawa", "body": "Makiyaya, tuddai da kwaruruka suna da yawan gaske, da alama suna ihu suna raira waƙa don\nfarin ciki. AT: \"sun kasance kamar mutane masu raha da farin ciki\" (Duba: figs_personification)" } ]