rachelua_ha_psa_tn_l3/64/05.txt

6 lines
250 B
Plaintext

[
{
"title": "Tunanin ciki da zuciyar mutum suna da zurfi",
"body": "Marubucin yayi magana game da \"tunanin mutum\" da \"zukatan mutane\" kamar suna cikin zurfin ruwa wanda babu wanda zai iya bincika har zuwa ƙasan. (Duba: figs_metaphor)"
}
]