[ { "title": "Tunanin ciki da zuciyar mutum suna da zurfi", "body": "Marubucin yayi magana game da \"tunanin mutum\" da \"zukatan mutane\" kamar suna cikin zurfin ruwa wanda babu wanda zai iya bincika har zuwa ƙasan. (Duba: figs_metaphor)" } ]