rachelua_ha_psa_tn_l3/64/03.txt

6 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun wasa harsunansu kamar takubba",
"body": "Marubucin yana magana ne game da makiyansa harsuna kamar suna kaifi kamar takubba.\nAnan \"harsuna\" suna wakiltar munanan kalmomin da abokan gaba ke magana da su. AT: \"Mummunan maganganun da suke fada sun cutar da ni kamar kaifin takobi\" (Duba: figs_simile da figs_metonymy)"
}
]