[ { "title": "Sun wasa harsunansu kamar takubba", "body": "Marubucin yana magana ne game da makiyansa harsuna kamar suna kaifi kamar takubba.\nAnan \"harsuna\" suna wakiltar munanan kalmomin da abokan gaba ke magana da su. AT: \"Mummunan maganganun da suke fada sun cutar da ni kamar kaifin takobi\" (Duba: figs_simile da figs_metonymy)" } ]