rachelua_ha_psa_tn_l3/61/01.txt

10 lines
367 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka ji kukana Yahweh, ka amsa addu'ata",
"body": "Waɗannan jimlolin suna da ma'ana iri ɗaya. AT: \"Ya Allah, ka ji ni ka amsa\naddu'ata\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ka kai ni wurin dutsen da ya fi ni tsawo",
"body": "Anan marubucin yayi maganar Allah kamar wani babban dutse ne da zai hau domin kariya.\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]