[ { "title": "Ka ji kukana Yahweh, ka amsa addu'ata", "body": "Waɗannan jimlolin suna da ma'ana iri ɗaya. AT: \"Ya Allah, ka ji ni ka amsa\naddu'ata\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "ka kai ni wurin dutsen da ya fi ni tsawo", "body": "Anan marubucin yayi maganar Allah kamar wani babban dutse ne da zai hau domin kariya.\n(Duba: figs_metaphor)" } ]