rachelua_ha_psa_tn_l3/59/12.txt

10 lines
467 B
Plaintext

[
{
"title": "ka bari a kwashe su cikin girman kansu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"bari mutane su kamasu saboda\ngirman kansu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ka hallaka su cikin hasalarka, ka hallaka su domin kada su ƙara kasancewa",
"body": "Lalata su gaba daya ana magana ne game da ƙona su ko cin su. AT: \"Ku yi fushi\nda su ku hallaka su kwata-kwata saboda haka ba za a sami su ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]