[ { "title": "ka bari a kwashe su cikin girman kansu", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"bari mutane su kamasu saboda\ngirman kansu\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Ka hallaka su cikin hasalarka, ka hallaka su domin kada su ƙara kasancewa", "body": "Lalata su gaba daya ana magana ne game da ƙona su ko cin su. AT: \"Ku yi fushi\nda su ku hallaka su kwata-kwata saboda haka ba za a sami su ba\" (Duba: figs_metaphor)" } ]